BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ƴan majalisar dokokin jihar Kano 22 sun fice daga NNPP
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Kun san abin da ya sa ɗan'adam ke yin kuka?
Me ya sa ɗan'adam ke yin kuka, kuma me ya sa wasu ke zubar da hawaye saboda tausayi? Wannan na cikin abubuwan da ba a gama sani ba har yanzu.
Ko yawan aske gashin al'aura na ƙara haɗarin kamuwa da cutar sanyin gaba?
Wannan sakamakon binciken ya saɓa da wasu binciken da aka yi a baya da suka yi gargaɗin cewa cire gashin al'aura gaba ɗaya na iya haifar da yanka a kan fata, wanda hakan zai bai wa cututtukan da ake ɗauka ta hanyar jima'i (STIs) damar shiga jiki .
Mece ce makomar NNPP bayan ficewar Gwamna Abba Kabir?
Ana tunanin gwamnan zai tafi da wasu jiga-jigan gwamnatin, waɗanda ƙusoshi ne a tafiyar Kwankwasiyyar.
Manyan dokokin zaɓen da ake son yi wa gyara a Najeriya kafin 2027
Yanzu haka wannan doka tana a gaban majalisar dokokin ƙasar, inda ake nazari da muhawara a kai da nufin gyara sassan da aka gano cewa suna da matsala ta la'akari da abubuwan da suka faru a lokacin babban zaɓen Najeriya na 2023.
Mece ce makomar jagoran addinin Iran?
Jagoran addinin Iran, Ayatollah Ali Khamenei - wanda ke ɓoye a wani wuri na sirri - a ƴan kwanakinnan yana cike da sanin cewa ana sanya idanu a kansa, fiye da lokutan da suka gabata a baya.
Martanin da Harry ya mayar wa Trump kan caccakar NATO
Yarima Harry ya mayar da martani ne kan kalaman Trump cewa ba shi da tabbacin ko sojojin kawancen za su taimaka wa Amurka idan bukatar hakan ta taso.
Amurka na son Najeriya ta ƙara jajircewa wajen kare Kiristoci
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Abin da ya sa na fice daga jam'iyyar NNPP - Abba Kabir
Ficewar na ƙunshe ne a cikin a wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar a ranar Juma'a.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 25 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 24 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 24 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 24 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Arsenal na son Alvarez, Mece ce makomar Alexander-Arnold?
Ɗanwasan baya na Real Madrid Trent Alexander-Arnold ba a shaida masa ya nemi wata ƙungiya ba a bazara, Arsenal na harin ɗanwasan gaba na Atletico Madrid Julian Alvarez, yayin da Liverpool ke shirin hamayya da Bayern Munich kan ɗanwasan RB Leipzig Yan Diomande.
Ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa da suka fi samun kuɗi a duniya
Liverpool ta zama ƙungiyar Premier da ta fi samun kuɗi karo na farko, a cewar kamfanin haraji na Deloitte.
KAI TSAYE, Ƙwallo ɗaya Haaland ya ci a wasa takwas baya, ko yana bukatar hutu?
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 18 zuwa 30 ga Janairun 2026
Kungiyoyin Saudiyya na son Salah da Vinicius, Man U na shirin tattaunawa da Mainoo
Mohamed Salah da Vinicius Jr, sun kasance manyan 'yan wasa biyu da kungiyoyin Saudiyya ke zawarcinsu a bana.
Sadio Mane: Daga ƙwallon ƙafa a layi zuwa jigon tamaula a Afirka
Sadio Mane ya lashe kofuna da dama, ciki har da zakarun turai da Afcon guda biyu.
Me ya sa koci ɗan Ingila bai taɓa lashe Premier League ba - wa zai fara ɗauka?
Menene dalilin da ya sa kociya ƴan Ingila ba su taɓa lashe kofin Premier League - yaushe ne za kuma su ɗauka?
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Waɗanne matakai ya kamata ka ɗauka idan maƙwabcinka na buƙatar taimako?
Galibi a rayuwa irin ta yanzu, ana samun maƙwabta suna zaman doya da man ja, inda har za ka ga maƙwabci yana cikin damuwa amma a nuna halin ko-in-kula.
Abin da ya sa na koma aji biyu a jami'a - Sarki Sanusi II
Ba a Najeriya kawai ba, Muhammadu Sanusi II, wanda shi ne Khalifan ɗariƙar Tijjaniya a ƙasar na da ɗimbin tasiri a ƙasashe maƙwafta, musamman na yammacin nahiyar Afirka.
'Jini faca-faca a jikina' - matar da ta kuɓuce daga hannun ƴan bindiga a Kajuru
An ƙiyasta cewa har yanzu akwai kimanin mutum 160 a hannun ƴan bindiga waɗanda suka afka wa majami'u uku ranar Lahadi a wani ƙauye da ke jihar Kaduna.
Da gangan majalisa ke jan ƙafa kan gyaran dokar zaɓe - Atiku
Atiku Abubakar ya yi gargadi cewa ci gaba da jinkirin kammala gyaran dokar zaɓen zai iya shafar ingancin zaɓen 2027.
Na'urar ɗakile hare-haren makamai masu linzami da Trump zai ƙaddamar
Shugaba Trump na son ƙaddamar da tsarin kariyar makamai masu linzami na zamani na biliyoyin daloli don kare ɗaukacin Amurka. Amma ta yaya zai yi aiki? nawa ne za a kashe a kansa, kuma menene wasu ƙasashe ke cewa a kai?
Abubuwan da suka kamata ka yi lokacin tashi daga bacci
Abu na biyu da likitar ta ce yana da muhimmanci bayan tashi daga bacci shi ne shan ruwan ɗumi.
'Ƴan Najeriya miliyan 30 za su fuskanci matsalar yunwa a 2026'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
'Ba zan huta ba, sai mun ceto mutanenmu da aka sace'
A hirar shi da BBC, gwamna Uba Sani ya ce suna aiki tare da dukkan hukumomin tsaron Najeriya domin ganin an ceto mutanen da aka sace a garin Kurmin Wali cikin ƙoshin lafiya.
Me ya sa ba a son bai wa wanda ya yi hatsari ruwa?
Idan mutane suka yi haɗari, a kan samu mutane da suke ba su ruwan sha, lamarin da masana kiwon lafiya suke ganin bai dace ba.
Yadda arziƙin man fetur ya jefa yankin Ogoni na Najeriya cikin 'ƙunci'
Shekara 30 bayan kashe Ken Saro-Wiwa da wasu masu fafutukar kare muhalli takwas, al'ummar Ogoni a yankin Neja Delta na fama da gurɓacewar muhalli daga malalar mai.
BBC ta samu hotuna da bidiyon yadda aka kashe masu zanga-zanga a Iran
Hotunan waɗanda ba su da kyawun gani, sun nuna gawarwaki sama da 326 cikin jini da fuskoki a kumbure - ciki har da mata 18.
Mene ne hukuncin wanda ya shiga azumi da ramuwar bara?
Azumi na cikin shika-shikan musulunci guda biyar, wanda hakan ya sa ibadar ta zama dole ga dukkan musulmin da ya cika sharuɗanta.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






































































