BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Lokaci na ƙure wa Iran - Trump
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 28 ga watan Janairun 2026.
Yadda 'faɗuwar' Bola Tinubu a Turkiyya ke ruruta batun rashin lafiyarsa
A watan Yunin shekarar 2024, Tinubu ya yi irin wannan tuntuɓen ya faɗi a wajen taron Ranar Dimokuraɗiyya ta Najeriya da aka yi dandalin taro na Eagle Square da ke babban birnin tarayya Abuja.
Yadda za ka gane bidiyon da kake kallo na AI ne
Matsalar ita ce a daidai lokacin da kuke karatu domin gano bidiyon na bogi, a ɗaya ɓangaren kamfanonin fasaha ma suna kashe biliyoyin daloli wajen inganta ayyukan ƙirƙirarriyar basira.
Me ake tuhumar Diezani Madueke da aikatawa a kotun Landan?
Diezani Alison-Madueke mai shekara 65 na fuskantar shari'a ne kan zargin gudanar da rayuwar ƙasaita a Birtaniya.
Kotu ta ɗaure matar tsohon shugaban Koriya: wace badaƙala ta tafka?
Wannan ne karo na farko da aka ɗaure tsohon shugaban ƙasa da matarsa a Koriya ta Kudu.
Sai Abba ya yi da-na-sanin barin mu - Kwankwaso
A hira ta farko da kafafen yaɗa labarai tun bayan raba-gari da gwamna Abba Kabir, Sanata Kwankwaso ya shaida wa BBC cewa akwai takaici yadda gwamna Abba Kabir ''ya ɗauki haƙƙin ƴan jam'iyar NNPP da kuma jama'ar Kano ya miƙa ga tafiyar Gandujiyya'' ba tare da wata ƙwaƙƙwarar hujja ba.
Abin da muka sani kan makeken jirgin sojin Amurka da ya ɓace bayan ya nufi Iran
Jirgin ya kasance ɗaya daga cikin jiragen ruwan Amurka da ya ɗauki hankali a ƴan makonnin nan.
Mece ce kotun soji, yaya take aiki a ƙarƙashin gwamnatin farar hula?
A ƙarƙashin mulkin soji, ana yanke wa sojojin da aka samu da laifin yunƙurin juyin mulki hukuncin kisa.
'Tinubu na cikin koshin lafiya bayan tuntuɓe a Turkiyya'
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 27 ga watan Janairun 2026.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 29 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 28 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 28 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 28 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Chelsea da Sterling sun soke yarjejeniyar da ke tsakaninsu
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Talata 27 zuwa 30 ga Janairun 2026
Chelsea ta ce Palmer ba na sayarwa ba ne, Onana zai koma Inter Milan
Brighton ta ƙi amincewa da tayin da Nottingham Forest ta yi wa Lewis Dunk, Chelsea ba za ta amince a dauke mata Cole Palmer ba, yayin da ake sa ran Raheem Sterling zai bar ƙungiyar ta Stamford Bridge.
Wace dabara Carrick ke amfani da ita wajen samun nasara a United?
Michael Carrick na da ƙwarewar da ba za ta sa ya shagaltu ba kan cewa ko yana son zama kocin Manchester United na dindin.
Juve na son Beto, Ina Bruno Fernandes zai tafi?
Nottingham Forest ta taya ɗanwasan Crystal Palace Jean-Philippe Mateta kan fam miliyan 35, Juventus na nazarin ɗauko ɗanwasan Everton Beto, Sannan ɗanwasan tsakiya na Manchester United Bruno Fernandes zai tantance makomarsa a ƙarshen kaka.
KAI TSAYE, Ƙwallo ɗaya Haaland ya ci a wasa takwas baya, ko yana bukatar hutu?
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 18 zuwa 30 ga Janairun 2026
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Mene ne tsarin jam'iyya ɗaya, ko Najeriya ta kama hanyar komawa?
Baya ga gwamnonin, jam'iyyar APC ta kuma samu gagarumin rinjaye a majalisun dokokin ƙasar, sakamakon sauye sheƙe da wasu mambobin majalisar suka yi zuwa jam'iyyar mai mulki.
An mayar wa wani matashi mazakutarsa da ta guntule
Ana sa ran matashin zai iya yin fitsari da kansa nan da mako uku. Amma zai shafe tsawon wata uku nan gaba kafin ya iya yin jima'i.
Mece ce cutar Nipah mai kisan mutane kuma yaya take?
Sauran ƙasashen da ke fuskantar barazanar ɓullar cutar sun haɗa da Cambodia da Ghana da Indonesia da Madagascar da Philippines da Thailand.
Sojojin da suka taɓa kitsa juyin mulki a Najeriya da abin da ya faru da su
A watan Oktoban da ya gabata ne dai rundunar tsaron ta sanar da kama wasu sojojin tare da ƙaddamar da bincike a kan su, inda ta zarge su da rashin ladabi da saɓa wa dokokin aikin soji. Ga bayani kan lokutan da aka taɓa kitsa juyin mulki da kuma makomar waɗanda suka jagoranci kitsawar.
Sojoji sun tabbatar da yunƙurin yi wa Tinubu juyin mulki
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Litinin 26 ga watan Janairun 2026.
Larabawan da suka ɗauki kasadar ceton Yahudawa lokacin kisan kiyashi
An karrama mutum 28,000 waɗanda ba Yahudawa ba saboda ɗaukar kasada na ceto rayukan Yahudawa lokacin kisan kiyashi na Holocaust.
Mece ce gaskiyar dalilan Abba Kabir na komawa APC?
Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf ya kwaɓe jar hula ya tsallaka jam'iyya mai mulki a Nijeriya, amma da yawan mutane na da tambayar, shin mene ne haƙiƙanin dalilinsa na barin tafiyar Kwankwasiyya?
Afcon 2025/29: Najeriya ta yi ta uku bayan cin Masar
Wasan neman mataki na uku tsakanin Masar da Najeriya a gasar cin kofin nahiyar Afirka da Morocco ke karɓar bakunci 2025/26
Abin da ya sa na koma jam'iyyar APC - Abba Kabir Yusuf
Yayin da yake jawabi a wajen taron gwamnan ya ce ya ɗauki matakin komawa jam'iyyar APC bayan tuntuɓar abokansa na siyasa, da kuma ci gaban al'ummar jihar Kano.
Dalilin da ya sa wasu mutane ke jarabtuwa da caca
Caca tare da shan da miyagun ƙwayoyi da barasa za su iya zama jaraba idan ba a yi ta-ka-tsan-tsan ba.
'Sun girke bindiga a kan titi suna ɓarin wuta': Abin da muka sani kan sace mutane a Mafara
Ƴan bindigar sun sace mutum 26 a cikin kwana biyu da suke kai hari kan ƙauyuka a ƙaramar hukumar ta Talatar Mafara, kamar yadda shugaban ƙaramar hukumar ya tabbatar wa BBC.
Lokuta bakwai da aka ɓaɓe tsakanin 'ubangida da yaronsa' a siyasar Najeriya
Saɓani tsakanin ubangida da mabiya ko amini a siyasar Najeriya abu ne da ya daɗe yana faruwa, inda akasari hakan ke faruwa bayan mabiyin a siyasance ya hau mulki kuma ya fara ganin cewa karansa ya kai tsaiko.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.






































































