BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Sarkin Musulmin Najeriya ya ce a fara duba watan Sallah a gobe Laraba
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman bayanai kai tsaye dangane da labarai da rahotannin abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya ranar 17/03/2026.
Muhimmancin daren 29 na watan Ramadan
A wannan dare ne Musulmai suka yi imani da cewa Allah (SWT) Ya fara saukar da Al-Qur'ani mai tsarki ga Annabi Muhammad (SAW).
Wane ne Ali Larijani, sakataren tsaron Iran da Isra'ila ta ce ta kashe?
A ranar Talata, 17 ga watan Fabrairu ne kafafen watsa labaran Isra'ila suka ruwaito cewa dakarun Isra'ilar sun kashe Sakataren Majalisar Tsaron ƙasar Iran, Ali Larijani bayan kai masa hari tare da ɗansa a wani gida da "suke ɓoye".
Shin Iran za ta iya galaba kan Amurka?
Domin sanin haƙiƙanin irin nasarorin da kowane ɓangare yake samu, akwai buƙatar a waiwayi tarihi domin sanin muradun ɓangarorin da manufofinsu na shiga yaƙin tun a farko.
Abin da muka sani kan fashewar bama-bamai a Maiduguri
Lamarin ya faru ne kusan a lokaci guda a yammacin ranar Litinin, inda aka ki ƙarar fashewa a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri da babbar kasuwar 'Monday Market' da kuma ofishin gidan waya.
Me ziyarar Tinubu zuwa Fadar Birtaniya ta ƙunsa?
Sarki Charles III na Birtaniya da mai ɗakinsa Saurauniya Camilla ne za su tarbi Shugaban Najeriya a lokacin ziyarar da aka shirya manyan liyafa.
'Iran ta kai hare-haren makamai masu linzami kan Isra'ila'
Wannan shafi na kawo muku bayanai kai tsaye dangane da al'amuran da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya
Yadda matasa a Gombe suka far wa malami kan kausasa harshe ga malamansu
Rundunar ƴansandan jihar Gombe ta ce ta ceto wani malamin addinin Musulunci na ƙungiyar jama'atul IIzalatul bidi'a Wa'iqamatus Sunnah ta tura zuwa garin Dirin Fulani da ke karamar hukumar Nafada a jihar ta Gombe.
Wane ne Bako Gorgore, kwamandan ISWAP da ya jagorancin kisan Shekau?
Ɗaya daga cikin fitattun masu bincike kan ayyukan ƙungiyoyin masu iƙirarin jihadi a Najeriya, Zagazola makama na daga cikin waɗanda suka hyi iƙirarin kisan Malam Bako.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 17 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 17 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 17 Maris 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 17 Maris 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
Babu tabbas kan makomar ƴan wasan Arsenal uku, Man U da Bayern na son Anderson
Bayern Munich za ta fafata da Manchester United wajen neman Elliot Anderson na Nottingham Forest, Morgan Rogers zai iya barin Aston Villa idan suka kasa samun gurbin shiga gasar zakarun Turai, yayin da 'yan wasan Arsenal uku ke fuskantar rashin tabbas a kungiyar.
Madrid za ta sayar da Camavinga, Arsenal ta fara cinikin Lukeba
Real Madrid za ta saurari tayi a kan dan wasanta na tsakiya na Faransa, Eduardo Camavinga, yayin da Arsenal ta fara cinikin Castello Lukeba, na RB Leipzig, da Jamus.
Ko ƙungiyoyin Premier za su kai labari a Champions League?
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa daga ranar 9 zuwa 14 ga watan Maris 2026.
Man Utd ta ware mutum biyar don maye gurbin Carrick, Arsenal na son Goretzka
Man United, ta ware wasu kociyoyi biyar da za ta iya zabar wanda zai maye gurbin Michael Carrick, a bazara, yayin da Arsenal ke shirin gabatar da tayin sayen dan wasan tsakiya na Bayern Munich da Jamus Leon Goretzka.
Barca na son Haaland, Man Utd na zawarcin Fernandes
Barcelona ta tattauna da Manchester City a kan Erling Haaland, yayin da Man Utd ke zawarcin Mateus Fernandes na West Ham, wanda zai tafi idan kungiyar ta fadi daga Firimiya.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Zakkatul Fitr: Wa aka wajabta wa fitar da ita, wane ne ta faɗi a kansa?
Malamai sun ce bisa nassi an fara Zakkar Fidda-kai bayan hijirar Annabi Muhammad SAW da shekara biyu, wato a shekarar da aka wajabta Azumin Ramadan, saboda haka Sunna ce mai karfi da ke da nufin wanzar da zaman lafiya tsakanin al'ummar Musulmai.
Ƙasashen duniya 10 mafiya ƙarfin soji a 2026
Shafin Global FirePower Index mai nazarin ƙarfin sojojin ƙasashen duniya ta fitar da jerin ƙasashen da suka fi ƙarfin soji a 2026.
Mun yi amfani da makaman Sejil karon farko kan Isra'ila - IGRC
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 15/03/2026
Manyan kungiyoyin Firimiya da Turai na son Hall, Chelsea ta nace wa Messi
Masu farautar 'yan wasa daga Man City, da Liverpool, da Arsenal, da RB Leipzig, da Dortmund, da kuma Barcelona, na sa ido a kan matashin dan bayan Newcastle, Lewis Hall, yayin da Chelsea ke fargabar a yi mata shigar sauri a kan Rayane Messi na Strasbourg.
Shekarar da aka yi azumin Ramadan ‘28’ a Saudiyya
A shekarar 1984, Saudiyya ta shaida wani abu da ba a saba gani ba a tarihin ƙasar game da watan azumin Ramadan.
Me ya sa Trump ke neman ɗauki daga ƙungiyar NATO a yaƙin Iran?
Mista Trump ya yi gargaɗi ga ƙungiyar tsaro ta NATO idan har ba ta taimaki Amurka ba a yaƙin da yake yi da Iran musamman neman ƙwace ikon mashigar Hormuz.
Ku aiko mana girke-girken Ramadan na 2026
Ku sanya bidiyon abincin buɗe-baki na musamman da kuka haɗa wa iyalanku ta yadda wasu za su iya kallo su kwaikwaya.
Wace dabara Iran ke amfani da ita a yaƙinta da Amurka da Isra'ila?
An yi amannar cewa makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa su ne abin da rundunar tsaron Iran ke bugun ƙirji da su.
Tambayoyi 7 da bai kamata namiji ya yi wa mace ba
Kafin ka buɗe baki ka fara magana da mace, ya kamata ka tambayi kanka, shin wannan tambayar da zan yi tana kan layi kuwa, ko kuwa tambayar za ta iya tayar da ƙura?
Osama bin Laden: Yadda rayuwarsa ta sauya daga yaro mai alkunya zuwa ɗaukar makami
Mahaifin Osama Bin Laden, Mohammed bin Laden, shi ne mamallakin wani fitaccen kamfanin gine-gine kuma ana yi masa kallon ɗaya daga cikin attajirai a Saudiyya.
Yadda za ku kula da kanku lokacin azumin Ramadan
Domin tabbatar da ganin ba a shiga mawuyacin hali ba a yayin da ake kamewa daga cin abinci da shan ruwa, yana da muhimmanci a kula da abubuwan da ake ci kafin azumin da kuma a cikin Ramadan.
Za mu mayar da martanin kowane hari kan makamashinmu - Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 14/03/2026
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.




































































